Bansan Talauci ba, Fam Da Dala Nake Kashewa – Hadimar Ganduje, Rashida Adamu



Hadimar Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje kuma jarumar fina-finan Hausa Rasheeda Adamu Abdullahi (Mai Sa’a) ta bayyana irin kudaden da ta ke kashewa Dalar Amurka (Dollar) da kuma Fan (£ sterling) na kasar Ingila. Tare da yi wa wata mace gorin cewa ita waccan dalar Amurka kadai ta ke da su, su din ma ‘yan kadan, yayin da ita ta ke fantamawa da fan masu tarin yawa. 

You may also like