Barca ta tuntubi PSG kan sake daukar MessiLionel Messi

Asalin hoton, Getty Images

Barcelona ta tuntubi Lionel Messi kan batun sake komawa Camp Nou, in ji mataimakin shugaba, Rafael Yuste.

Mai shekara 35, shine kan gaba a ci wa Barcelona kwallaye a tarihi, mai 672 a raga a wasa 778.

Ya bar Camp Nou a 2021, bayan da kungiyar ta fada matsin tattalin arrziki.

A karshen kakar nan yarjejeniyar shekara biyu da ya kulla a Paris St Germain za ta cika, wanda ake hasashen yana son ci gaba da taka leda a Faransa.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like