Bazamu Sake Yadda ‘Yan Ta’Adda Su Mallaki Wani Sashe Na Kasar nan Ba – Buhari



Ba Za Mu Sake Yin Sake Wani Sashe Na Kasar Nan Ya Koma Karkashin ‘Yan Ta’adda Ba, Cewar Shugaba Buhari
A gefe daya kuma, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kafa sansanin sojojin ruwa a tafkin Chadi domin samar da tsaro a yankin Arewa maso Gabas.

You may also like