Ba Zan Yarda Ana Yi Wa Kiristoci Kisan Kiyashi Ba, Cewar Sabon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump
Yayin da kuma ake zaton zai haramtawa ‘yan Nijeriya bizar shiga Amurka na tsawon shekara biyu
… Jadawalin Kasashen Musulmai Da Ya Haramtawa Shiga Amurka
Iraq,
Syria,
Iran,
Libya,
Somalia,
Sudan
Yemen