BBC Hausa: Lafiya Zinariya: Ka’idojin da ya kamata ki bi wajen shayar da jariri



Bayanan sauti
Ka’idojin da ya kamata a bi wajen shayar da jariri

A lokacin shayarwa ne ake samun alaka ta shakuwa da kauna da jituwa a tsakanin mahaifiya da jaririnta.

Likitoci sun bayyana cewa, akwai hanyar da ta dace uwa ta rike jaririnta, don ta shayar da shi kamar yadda ya kamata.

Akwai wasu hanyoyi da ake bi a likitance, wajen shayar da jariri cikin sauki kamar haka:

  • Na farko mai jego za ta dora jariri a kan cikinta, ta yadda za ta hada cikinsa da nata.



Source link


Like it? Share with your friends!

-1

You may also like