BokoHaram Sun Kai Hari Sansanin  Gudun Hijirar Da Sojoji Suka jefa Bama BamaiRahotanni daga jihar Borno na cewa, rundunar sojojin Najeriya sun dakile harin mayakan Boko Haram kusan 100 da suka kai sansanin gudun hijira na Rann da ke karamar hukumar Kala-Balge. 

Wanda a kwanan nan rundunar sojojin suka jefa bama-bamai, amma daga bisani suka ce hakan ya faru ne bisa kuskure.

You may also like