Buhari ya bayar da umurnin a ci gaba da amfani da tsohuwar naira 200



Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bai wa babban bankin ƙasar umurnin ya sake fito da tsofaffin takardun naira 200 domin a ci gaba da mu’amala da su a ƙasar.

Buhari, wanda ya ce yana sane da irin halin wahala da al’ummar ƙasar ke ciki, ya ce za a ci gaba da amfani da takardar kuɗin ta naira 200 har zuwa 10 ga watan Afrilu.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like