BUHARI Ya Dakatar Da Abba Kyari 


Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dakatar da shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin tarayya, Abba Kyari, kamar yadda majiyarmu ta ‘Daily Corespondent’ ta rawaito.
Majiyar ta kara da cewa duk da cewa babu tabbacin dalilin dakatarwar, amma wata majiya ta nuna cewa dakatarwar ba ta rasa nasaba da badakalar naira milyan 500 na kamfanin sadarwa na MTN da ake zarginsa da shi.

You may also like