Buhari Ya Fadi Gaskiya Game Da Rashin Lafiyarsa-Tinubu


Shugaban jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a ranar lahadi ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammad buhari baiyi karya game da rashin lafiyarsa.

Yace shugaba Muhammadu Buhari yana bukatar ya kula da kansa, sannan Tinubu ya bukaci acigaba da yiwa Buhari Addua.

Tinubu ya bayyana hakane lokacin da yazo yiwa mutanen kano gaisuwar rashin Dan Masanin Kano Alhaji Yusif Maitama Sule.

You may also like