Shugaban kasa muhammadu Buhari Yayi wata ganawa tare da cin Abinci Da Tattaunawa Da Shuwagabanin Majalisar Dattijai Bukola Saraki Da Na Majalisar Wakilai Yakubu Dogara A fadar shugaban kasa dake Villa Abuja a jiya Alhamis 26/10/2017.
Ana dai ganin ganawar tasu bata rasa nasaba da batun kasafin 2018 da shugaban kasar zai gabatar nan bada jimawa ba a majalisar tarayya.