Buhari Ya Haramtawa Dan Bilki Kwamanda Magana A Gidajen Rediyon Tarayya Hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa wato FRCN ta haramtawa Dan Bilki Kwamanda yin magana a gidajen Rediyo na gwamnatin Tarayya bisa dalilin yada karairayi da zagi gami da cin mutuncin mutane. 

Abinda zai dau hankalin masu karatu shine. Yanda shugaba BUHARI NE da kansa ya bada wannan umarnin.

You may also like