Buhari Ya Soke Ziyara Jamhuriyar NijarShugaba Muhammad Buhari ya soke ziyarar da aka tsara zai kai Jamhuriyyar Nijar a yau Litinin inda aka sa ran bayan kammala bikin da ya kai shi zai kuma gudanar da taruka da wasu shugabannin yankin Afirka ta Yamma kan bunkasa tattalin arzikin yankin.

You may also like