Shugaban kasa Buhari ya kara bawa NNPC umarnin kan su fara neman danyen mai a jihar Benue,ya bayana haka ne bayan ya bada umarnin fara neman danyen man a arewacin kasar nan sati ukun baya.
Shugaban kuma daractan kungiyar hadin kan mai , Maikanti Baru ya bayana haka ne lokacin da ya karbi baki daga jihar benue a hedkwatar kungiyar hadin kai a Abuja jiya 16th Agusta.