Ku Kwantar da Hankalinku Shugaban Kasa Mohammed Buhari Zai Sauka Ba Sai Kunyi Zanga Zanga Ba Amma Fa Saukar Ba Irin Wacce Kuke Nufi Ba Saukar Da Shugaban Kasa Mohammed Buhari Zai yi Bata Saukace Daga Kujerar Mulki Ba A A Saukar Da zaiyi Itace Daga Jirgin sama Idan Ya Dawo Nageriya Daga Kasar London Bayan Ya Warke Daga Doguwar Jinyarsa dayakeyi A Kasar Ta London.
Muna Addu’a Zai Sauka Da Karfinsa lafiyarsa Juriyarsa Hakurinsa Tare Da Nasara Da Karin Farinjin Gun Al’umma