Bukukuwan Ranar Kare a Legas da Kampala cikin ƙayatattun hotunan Afirka na makoBayanan hoto,

A ranar Laraba wasu lauyoyi a Kenya; Valerie Omari, da Mercy Mutemi, da kuma Damaris Mutemi ne ke yi wa ‘yan jarida jawabi bayan sun shigar da kamfanin Meta ƙara wanda ya mallaki Facebook, wanda suka zarga da ƙyale kalaman ƙiyayya kan yaƙin HabashaSource link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like