Kamfanin MTN ya tallafawa Tarayyar Afrika da kuɗin sayan riga-kafin Korona
Kamfanin sadarawa na MTN ya bada gudummawar kuɗi dalar Amurka miliyan $25 ga kungiyar Tarayyar Afrika AU domin taimakawa shirin kungiyar na sayan allurar riga-kafin...
Labaran Afrika
Kamfanin sadarawa na MTN ya bada gudummawar kuɗi dalar Amurka miliyan $25 ga kungiyar Tarayyar Afrika AU domin taimakawa shirin kungiyar na sayan allurar riga-kafin...
Shugaban kamfanin Tesla da kuma SpaceX, Elon Musk ya zama mutumin da yafi kowa kuɗi a duniya. Kamfanin Tesla shi ne kamfanin dake kan gaba...
Yakin da ake tsakanin gwamnatin kasar Habasha da mayakan TPLF dake yankin Tigray ya tilastawa dubban mutanen dake yankin tsallakawa kasar Sudan dake makotaka da...
Mutane da dama sun bayyana takaicinsu kan yadda batagari suka fatattaki mahalarta taron da aka shirya yi a Kaduna kan sha’anin tsaro a arewacin Najeriya....
Shugaban kasar . Amurka,Donald Trump ya bayar da umarnin janye kusan dukkanin sojojin kasar Amurka dake kasar Somalia daganan zuwa ranar 15 ga watan Janairu....
Wani mutum magidanci dake sana’a a wani shago dake kan titin gidan zoo a Kano ya rataye kansa. Wasu majiyoyi sun bayyana cewa lamarin ya...
Dubban mutane ne ke cigaba da yin kaura daga yankin Tigray na kasar Ethiopia ya zuwa kasar Sudan dake makotaka da su. An dai shafe...
Gwamnatin tarayya ta ce hukumomin kasar Egypt sun yanke shawarar taso keyar yan Najeriya 7 ya zuwa gida bayan da suka gudanar da zanga-zangar EndSARS...
A kokarin da kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ta ECOWAS ke yi kan sansanta rikicin siyasar kasar Mali, manzo na musamman da kungiyar...
Sojojin da suka jagoranci hanbarar da gwamnati a kasar Mali, sun ce suna so su mulki kasar na tsawon shekaru uku kafin su mika mulki...
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya jagoranci wata tawaga zuwa kasar Mali domin sulhunta rikicin siyasar da ya dabaibaye kasar. Idan za a iya...
A ranar Alhamis ne Shugaban kasa, Muhammad Buhari zai tashi ya zuwa birnin Bamako na kasar Mali. Wannan ce tafiya ta farko da shugaban kasar...
Tsohon shugaban kasa,Goodluck Jonathan ya ziyarci shugaban kasa Muhammad Buhari a fadar Aso Rock dake Abuja. Ziyarar tsohon shugaban kasar ta yau na zuwa ne...
Jumullar yan sandan kasar Afrika ta Kudu, 7021 ne suka kamu da cutar Korona. Bekhi Cele, ministan harkokin yan sandan kasar ne ya bayyana haka...
Gawarwakin yara biyu da kuma ta wata mace ‘yar sanda jami’an kai daukin gaggawa suka zakulo daga cikin wani gini da ya ruguzo a jihar...
Mutanen da basu gaza 45 ba ne aka kashe yayin wani rikicin kabilanci a wani yanki dake fama da rikici a kasar Sudan ta kudu....
Kwararren Likitan gargajiya Dr. Jawa Ibrahim Muhammad daga jihar Yobe ya gano rigakafi da maganin gargajiya da zai iya kashe kwayoyin cutar Coronavirus Yanzu haka,...
Mutane da dama ne suka jikkata a kasar Kenya bayan da aka samu turmutsutsu a wurin da ake raba musu tallafin kayan abinci Lamarin ya...
Tun bayan da mayakan Boko Haram suka kashe sojojin kasar Chadi kusan 100 shugaban kasar,Idriss Derby ya ci alwashin fatattakar yan ta’addar kungiyar ta Boko...
Tsohon shugaban kasar Congo,Jacques Joaquim Yhombi-Opango ya mutu bayan da ya kamu da cutar Coronavirus a kasar Faransa. Yhombi-Opango ya mutu a ranar Litinin a...