Mutane 77 sun mutu a girgizar da aka yi a kasar Indonesia
Hukumar dake kare afkuwar bala’o’i a kasar Indonesiya ta ce akalla mutane 77 ne gsuka mutu a wata girgizar kasa da aka yi a lardin...
Hukumar dake kare afkuwar bala’o’i a kasar Indonesiya ta ce akalla mutane 77 ne gsuka mutu a wata girgizar kasa da aka yi a lardin...
Yayin da ake dakon rantsar da Joe Biden a matsayin shugaban Amurka a ranar Laraba, tawagar zababben shugaban ta bayyana jerin dokokin da Trump ya...
Biyo bayan zanga-zangar da aka gudanar a birnin Washington na ƙasar Amurika da ta kai ga mamaye ginin harabar majalisar dokokin kasar. A yanzu haka...
Kasar Birtaniya ta samu mutane 1564 da suka mutu sanadiyar cutar Korona cikin sa’o’i 24. Wannan adadin mutane shine mafi kololuwa da aka taba samu...
Shugaban kamfanin Tesla da kuma SpaceX, Elon Musk ya zama mutumin da yafi kowa kuɗi a duniya. Kamfanin Tesla shi ne kamfanin dake kan gaba...
An fara sayar da kayayyakin adon bikin Kirismeti a wani shagon dake birnin Riyadh na kasar Saudiyya. A baya mutane basu taba tunanin za a...
Yakin da ake tsakanin gwamnatin kasar Habasha da mayakan TPLF dake yankin Tigray ya tilastawa dubban mutanen dake yankin tsallakawa kasar Sudan dake makotaka da...
Mutane da dama ne ke nuna alhinin rabuwar su da shararren dan kwallon kafar kasar Argentina, Diego Maradona. Ga wasu daga cikin hotunan yadda alhinin...
Dubban mutane ne ke cigaba da yin kaura daga yankin Tigray na kasar Ethiopia ya zuwa kasar Sudan dake makotaka da su. An dai shafe...
An ceto wata yarinya yar shekara uku bayan da ta shafe sa’o’i 96 cikin baraguzan wani gini da ya ruguzo sanadiyar girgizar kasar da kayi...
Ma’aikatan ceto na cigaba da ceto mutane a kasar Philippines biyo bayan iska mai karfin gaske dake dauke da ruwan sama da tayi mummuna barna...
Hedikwatar tsaron Amurka wato Pentagon ta tabbatar da kubutar dawani ɗan ƙasarta da yan bindiga suka yi garkuwa da shi a Jamhuriyyar Nijar, bayan wasu...
Wani dan bindiga dadi a kasar Faransan ya harbi wani malamin cocin kibɗawa a birnin Lyon na ƙasar. Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito...
Tsoson shugaban kasar Najeriya, Gudluck Jonathan ya jagoranci tawagar masu sanya idanu kan zaben shugaban kasa da aka gudanar a kasar Tanzania. Gudluck ya jagoranci...
Faransa ta yi kira ga kasashen Larabawa da su kawo karshen kiran da ta kira”marar tushe” da ake yi na kauracewa kayayyakin da ake samarwa...
Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Muhammad Adamu ya bayyana cewa gobe Litinin za a soma horas da jami’an sabuwar rundunar SWAT da aka kafa wadda...
Kasar Amurka ta bukaci masu ruwa da tsaki su ci gaba da aikin tabbatar da zabe mai sahihanci da adalci da kwanciyar hankali a jihar...
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kamu da cutar sarkewar numfashi ta Korona, wato COVID 19, kwanaki 31 kenan kafin zaben shugaban kasa na shekarar...
Sarkin kasar Kuwait, Sheikh Sabah Ahmed al-Sabah ya rasu bayan ya da ya dade yana fama da jinya. Tun a watan Yulin ne sarkin ke...
Kungiyar Taliban ta kaddamar da wasu jerin hare-hare kan shingen binciken jami’an tsaro inda ta kashe yan sandan Afghanistan 28 a cewar wani jami’in gwamnati....