‘Yan Sanda Sun Ceto Mutane 29, Wadanda Aka Yo Safarar Su Zuwa Kasashen Waje Daga Kudancin Nijeriya
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina, karkashin jagorancin kwamishinan’yan sanda Alhaji Sanusi Buba, ta yi nasarar cafke wadansu matasa maza da Mata guda ashirin da...