An fara daukar fim din Labarina zango na uku
Mallam Aminu Saira mai bayar da umarni a cikin shirin fim din Labarina ya sanar da fara daukar shirin fim din zango na uku. Fim...
Mallam Aminu Saira mai bayar da umarni a cikin shirin fim din Labarina ya sanar da fara daukar shirin fim din zango na uku. Fim...
Sheikh Ahmad Abubakar Gummi ya fara kai ziyara rugagen Fulani makiyaya domin yi musu wa’azi kan aikata laifuka . Shehin Malamin ya bayyana cewa wannan...
Sojojin Najeriya sun samu nasarar kashe mayakan boko haram sama da 20 tare da kwace makamai da dama ciki har da wasu motoci dake dauke...
Wani mutum magidanci dake sana’a a wani shago dake kan titin gidan zoo a Kano ya rataye kansa. Wasu majiyoyi sun bayyana cewa lamarin ya...
A karshe dai hukumar kare hakkin bil Adama reshen jihar Kano ta maka mawaki Dauda Kahutu Rarara a kotu bisa ikrarin da wani miji ya...
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya kai ziyarar ta’aziya ga iyalan,Philiph Shekwo shugaban jam’iyyar APC na jihar da yan bindiga suka harbe a ranar Asabar....
Shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya cika baki a wani sabon fefan bidiyo cewa baza a iya kama shi ba saboda yana aikin Allah...
Runfuna da basu gaza 100 ne ba suka kone a wata gobara da ta tashi a kasuwar yan katako dake Jos. Gobarar ta fara ne...
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, ta sake gurfanar da shararren mawakin nan, Nazir Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka a gaban kotun...
A ranar Litinin dukkanin masu fada aji a yankin arewacin Najeriya suka gudanar da wani taro a Kaduna. Taron ya samu halartar gwamnoni 19 na...
Munnir Jafaru yana cikin masu neman sarautar yace ya amince da nadin Bamalli a matsayin ikon Allah. Ya mika godiya ga magoya bayansa tare da...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa SEMA ta tabbatar da mutuwar mutane 40 tare da lalacewar dubban gidaje da kuma gonaki sanadiyyar ambaliyar da...
Wani matashi mai shekaru 22 ya nutse a ruwa lokacin da yake tsaka da wanka a wani kududdufi dake garin Danhassan a karamar hukumar Kura...
An wayi gari da wani abun mamaki a Kano a ranar Alhamis, inda aka samu wani saurayi da ya yiwo tattaki daga jihar Yobe domin...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya dakatar da baki dayan ma’aikatan babban asibitin garin Ngala dake jihar. Ma’aikatan da aka dakatar sun hada da...
A kalla mutane 13 aka kashe biyo bayan hare-haren da wasu yan bindiga suka kai kan wasu kauyuka dake ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Katsina....
Murtala Isah Umar, shugaban gamayyar kungiyoyin ma’aikatan fannin kiwon lafiya JOHESU reshen asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano ya ce ma’aikatan lafiya 11 suka kamu...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da sassauta dokar hana fita da shugaban kasa Muhammad Buhari ya saka a birnin. A ranar 27...
Fitaccen mawakin Sarautar nan mai suna Naziru M. Ahmad wanda ake yi wa lakabi da ‘Sarkin Wakar Sarkin Kano’ ya yi murabus. Mawakin ya rubuta...
Gwamnatin jihar Sokoto ta bayyana cewa ta fara tuntubar masu ruwa da tsaki a kokarin da take na kare kwararowar Almajirai zuwa cikin jihar daga...