Gobara ta kone gidan mutumin da ya yi shirin korar Fulani daga jihohin Yarabawa
Wata gobara da ta tashi da asubahin ranar Litinin ta kone gidan Sunday Igboho mutumin da yayi barazanar korar al’ummar Fulani daga yankin kudu maso...
Wata gobara da ta tashi da asubahin ranar Litinin ta kone gidan Sunday Igboho mutumin da yayi barazanar korar al’ummar Fulani daga yankin kudu maso...
Gabanin kawo sababbin jiragen yaki samfurin Super Tucano da Najeriya ta saya daga kasar Amurka a yanzu haka sojojin saman na Najeriya na gab da...
Sheikh Ahmad Abubakar Gummi ya fara kai ziyara rugagen Fulani makiyaya domin yi musu wa’azi kan aikata laifuka . Shehin Malamin ya bayyana cewa wannan...
An gudanar da jana’izar mahaifin tsohon gwamnan Kano,Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a Kano. An gudanar da jana’izar gidan tsohon gwamnan dake kan titin Miller Road...
Bola Ahmad Tinubu, tsohon gwamnan jihar Lagos kuma jagoran jam’iyar APC na kasa ya ziyarci gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum a Maiduguri babban birnin...
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya kaddamar da shirin rabon zomaye ga matasa a matsayin hanyar dogaro da kai. Hakan na zuwa ne kasa da...
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya kai ziyarar ta’aziya ga iyalan,Philiph Shekwo shugaban jam’iyyar APC na jihar da yan bindiga suka harbe a ranar Asabar....
Kamfanin Stallion Group sun fara hada mota mai amfani da lantarki a Najeriya. An fara hada motar ne a wata masana’antar hada motoci ta kamfanin...
A ranar Asabar ne aka daura auren dan gwamnan jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a garin Argungu dake jihar Kebbi. Najeeb Aminu Waziri Tambuwal ya...
An samu asarar dukiya ta miliyoyin naira bayan da wata gobara ta tashi a gadar Kara dake kan titin Lagos zuwa Ibadan. Gobarar ta tashi...
A ranar Litinin dukkanin masu fada aji a yankin arewacin Najeriya suka gudanar da wani taro a Kaduna. Taron ya samu halartar gwamnoni 19 na...
Ana fara samun dogayen layukan ababen hawa a wasu gidajen mai dake Abuja a wata alama dake nuna yiyuwar za a fuskanci karancin man fetur....
Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya kafa dokar hana fita ta awa 24 a kananan hukumomin Jos ta Arewa da Jos ta Kudu sakamakon ballewar...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya kaddamar da shirin rabawa matasa kayayyakin dogaro da kai. Ofishin mai bawa shugaban kasa shawara kan cigaban matasa,Mallam Nasiru Adahma...