DOKAR CORONA: Kotu Ta Ci Tarar Sheikh Yusif Sambo Rigachikun Bisa Saba Doka
Kotun tafi-da-gidanka a jihar Kaduna ta ci tarar daya daga cikin manyan Malaman kasar nan kuma mataimakin shugaban majalisar malamai na kasa na kungiyar Izalah...
Kotun tafi-da-gidanka a jihar Kaduna ta ci tarar daya daga cikin manyan Malaman kasar nan kuma mataimakin shugaban majalisar malamai na kasa na kungiyar Izalah...
Fitaccen tauraron Kannywood, Sani Danja, ya yi zargin cewa hukumar tace fina-finan jihar Kano ta rufe kamfanin daukar hotonsa saboda siyasa. Sai dai hukumar tace...
A zahirin yadda abun yake a rayuwa shine: dukkan abunda mutum ya shuka, ko ya shirya wa kan sa, ko ya binne wa kan sa,...
Inyamuri Chukwunoso Happiness mujin matar da aka kame tare da yaran Hausawa a jihar Lagos kwanakin baya, ya bayyana cewa shifa siyen yaran yayi a...
Talata 24/9/2019 hukumar gudanarwa ta Gusau Instutute ta bayyana Abdullahi Hassan Yarima a matsayin wanda ya lashe gasar Gwarzon Marubuta ta 2019 da labarinsa mai...
Wani jirgin kasa dake kan hanyarsa ta zuwa jihar Ogun ya bi ta kan mutane biyar ciki har da wani matukin babura mai kafa uku...
Masu garkuwa da mutane a hanyar Kaduna zuwa Abuja a jiya da misalin karfe uku na rana, sun dauke tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar...
Shugaban kasa Muhammad nakan hanyar zuwa Dakar babban birnin kasar Senegal domin halartar bikin rantsar da shugaban kasar, Marky Sal a karo na biyu. Gwamnan...
Watarana Shehu Jaha ya dawo daga kasuwa akan jakinsa. Sai wasu samari suka ce bari yau dai mu zolayi Shehu mu ji ko me zai...
Wasu yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba a jihar Benue sunyi garkuwa da wasu ma’aikatan hukumar zabe ta INEC su hudu. Nentawe Goshwe, kwamishinan...
Da Farko Arewa Ta Tsakiya Muna Da Jihohi Shida 6 Harda Abuja FCT) Cikinsu Kowa Ga Kason Da Zai Iya Samu Bisa Ga Hasashen M...
A safiyar yau gobara ta kone wani sashi na sananniyar kasuwar Wadata dake birnin Makurdi na jihar Benue. Jaridar Daily Trust ta gano cewa gobarar...
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose a ranar Litinin, 17 ga watan Disamba ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Muhammadu Buhari...
Shugaba Muhammad Buhari ya bayar da umurni ga jami’an tsaro kan su gaggauta cafko ‘yan ta’addan da suka kashe Tsohon Shugaban Hafsoshin Sojan Nijeriya, Alex...
Kudurin neman kasar nan ta koma salom shugabanci irin na Firaminista ya samu karatun farko a majalisar wakilai ta tarayya. Kudurin da aka gabatar da...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya amince da sabon tsarin albashin jami’an ƴansanda. Mai magana da yawun shugaban kasa, Mallam Garba Shehu ya ce anyi sabon...
Fitacen malamin Addinin Islama dake garin Kaduna Sheikh Dakta Ahmad Gumi yayi kira da mahukunta da su tsige Gwamnan Kano dakta Abdullahi Ganduje bisa zarginsa...
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya ta PDP a ranar Lahadin da ta gabata ta ce yanzu dai kam gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode ya tabbatar...