Tonon Silili: Hukumar Gidan Yari ta Najeriya ta gano wani jami’inta dake kaiwa Masu laifi kwaya da wayar hannu
Hukumar Gidan Yari ta Najeriya reshen jihar Bauchi, ta zargi wasu daga cikin jami’anta da kaiwa masu laifi kayan kwaya. Kakakin hukumar, Adamu Abubakar Jibrin...