2023:Madagwal ya mayarwa da Abdullahi Abbas martani
Dan wasan Hausa mai yin fina-finan barkwanci wato Ali Artwork wanda aka fi sani da Madagwal ya mayar da Abdullahi Abbas shugaban jam’iyyar na Kano...
Dan wasan Hausa mai yin fina-finan barkwanci wato Ali Artwork wanda aka fi sani da Madagwal ya mayar da Abdullahi Abbas shugaban jam’iyyar na Kano...
Wasu yan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun kashe wani fasto,Kayode Ogunleye kana suka jefar da gawarsa a wani daji dake kan...
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe DPO na caji ofis din yan sanda dake kauyen Gidan Madi a karamar hukumar Tangaza ta...
An samu karin mutane biyar da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya. Hukumar NCDC dake kare yaɗuwar cututtuka ita bayyana haka cikin wani sako...
Gwamnonin kasarnan sunce baza su iya biyan ₦30,000 ba a matsayin mafi karancin albashi kamar yadda yan kungiyar kwadago ta NLC suka bukata. Sun fadi...
Kudurin neman kasar nan ta koma salom shugabanci irin na Firaminista ya samu karatun farko a majalisar wakilai ta tarayya. Kudurin da aka gabatar da...
Kwamitin zartarwar jam’iyar APC na kasa ya kafa kwamiti shida da aka dorawa nauyin sasanta rikicin da ya biyo bayan zabukan fidda gwani da jam’iyar...
Rundunar ƴansandan jihar Ondo ta bayyana cewa mutumin da ta kama wanda ake zargi da yin garkuwa da mutane na cigaba da sharara bacci kwanaki...