AREWA24news

AREWA24news

SIYASA

Recent
  • Most Voted
  • Most Viewed
  • Most Discussed
  • Recent
  • Featured
  • Random
  • PDP ba zata taba daina halinta na murdiya ba>>Hadimin Shugaban kasa

    Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bayyana cewa, Jam’iyyar PDP ba zata taba daina halinta na Murdiya ba. Ya bayyana hakane a matsayin martani ga...

    admin
    by admin
    2 years ago2 years ago
  • Kaine me daukar nauyin ‘yan Bindiga>>OPC ta Mayarwa Dambazau Martani

    Kungiyar dake fafutuka a yankin jihohin Yarbawa ta OPC ta mayarwa da tsohon shugaban sojojin Najeriya, Janar Abdulrahman Dambazau martani kan cewar da yayi da...

    admin
    by admin
    2 years ago2 years ago
  • INEC Za Ta Samar Da Sabbin Mazaɓu A Faɗin Nijeriya Kafin Zaɓen 2023 – Mahmoud Yakubu

    Nan da lokacin da za a gudanar a Nijeriya, Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) za ta samar da ƙarin mazaɓu a faɗin ƙasar. Shugaban kwamitin...

    by
    2 years ago2 years ago
  • Yan bindiga sun harbe yan sanda biyu a Taraba

    Wasu yan bindiga da kawo yanzu ba a san ko suwaye ba sun kashe yan sanda biyu a karamar hukumar Karim Lamido dake jihar Taraba....

    by
    2 years ago2 years ago
  • Dan Sarauniya ya kai wa Kwankwaso ziyarar ta’aziyar mahaifinsa

    Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Engr Muazu Magaji Dan Sarauniya ya kai wa tsohon gwamnan jihar, Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ziyarar ta’aziyar rasuwar mahaifinsa....

    by
    2 years ago2 years ago
  • Shugabannin JIBWIS sun kai wa Kwankwaso ziyarar ta’aziyar rasuwar mahaifinsa

    Shugabannin kungiyar JIBWIS karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau sun kai wa tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ziyarar taaziyar rasuwar mahaifinsa, Alhaji Musa...

    by
    2 years ago2 years ago
  • Shugaban jam’iyyar Labour Party LP ya rasu

    Shugaban jam’iyyar Labour Party (LP),Alhaji Abdulkadir Abdulsalam ya rasu. Mai magana da yawun IPAC wacce kungiya ce ta hadakar jam’iyyun siyasar Najeriya, Major Agbo ya...

    by
    2 years ago2 years ago
  • “Yadda ‘Yan Bindiga Suka Sace Daliban Makarantar Sakandire Ta Kankara A Katsina Da Yadda Suka Yi Rayuwar Kunci A Cikin Daji Na Tsawon Kwanaki Shida

    Daliban Makarantar Kimiyya ta Kankara, da ke jihar Katsina, su dari ukku da arba’in da hudu, da ‘yan bindigar suka sace a ranar juma’a da...

    by
    2 years ago2 years ago
  • An sako dan majalisar dokokin jihar Taraba da aka yi garkuwa da shi

    Bashir Muhammad mamba a majalisar dokokin jihar Taraba da yan bindiga suka sace a makon da ya wuce ya samu damar shakar iskar yanci. Wata...

    by
    2 years ago2 years ago
  • EFCC ta damke mai bawa gwamnan Bauchi shawara bisa zargin sayen kuri’a

    Hukumar EFCC ta kama Abdon Dalla mai bawa gwamnan jihar Bauchi,Bala Muhammad shawara kan harkokin ma’aikata da kuma kwadago bisa zargin sayan kuri’a. An kama...

    by
    2 years ago2 years ago
  • Yan bindiga sun sace shugaban jam’iyyar APC na Nasarawa

    Wasu yan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun sace shugaban jam’iyar PDP na jihar Nasarawa,Mr Philip Tatari Shekwo. Da yake tabbatar da...

    by
    2 years ago2 years ago
  • Yahaya Bello: Karin wasu gwamnonin PDP na nan tafe cikin APC

    Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce gwamnoni da dama na jam’iyar PDP na shirin komawa jam’iyar APC. Bello wanda ya kasance bako a cikin...

    by
    2 years ago2 years ago
  • Ana bikin murnar nasarar Kamala Harris a Indiya

    Mutane da dama a kasar Indiya sun yi shagulgulan bikin taya mataimakiyar zababben shugaban kasar Amurka,Kamala Harris murnar lashe zaben da suka yi. Harris da....

    by
    2 years ago2 years ago
  • Kotu dake Abuja tura masu zanga-zangar EndSARS su 6 zuwa gidan yari

    Wata kotun majistire dake Abuja ta bayar da umarnin tasa keyar wasu mutane su shida ya zuwa gidan yari. Mutanen na daga cikin masu zanga-zangar...

    by
    2 years ago2 years ago
  • Dan bindiga ya harbi wani malamin coci a Faransa

    Wani dan bindiga dadi a kasar Faransan ya harbi wani malamin cocin kibɗawa a birnin Lyon na ƙasar. Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito...

    by
    2 years ago2 years ago
  • Buhari ya sake Nada farfesa Mohmoud Yakubu a matsayin shugaban INEC karo na biyu

    Shugaban ‘Kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, a karo na biyu a matsayin...

    by
    2 years ago2 years ago
  • ZABEN 2023: Zulum Ne Ya Kamata Ya Shugabanci Nijeriya – Sheikh Gadon Ƙaya

    Babban malamin addinin musulunci, Dr. Abdallah Usman Gadon-Kaya, ya yi magana game da gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum. A wajen wani karatu da Abdallah...

    by
    2 years ago2 years ago
  • SARS: Ba Mu Amince Da Rushe Rundunar SARS Ba – Matasan Jihohin Sokoto, Zamfara Da Kebbi

    Gamayyar Kungiyoyin Matasan jahohin Sokoto, Kebbi,Zamfara, sun gudanar zanga-zangar kin amincewa da dusa rundunar SARS da gwamnatin Najeriya tayi jiya Lahadi. Da yake jawabi a...

    by
    2 years ago2 years ago
  • Ganduje ya dakatar da Salihu Tanko Yakasai kan sukar Buhari

    Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya dakatar da, Salihu Tanko Yakasai daga mukaminsa na mai bashi shawara na musamman kan kafafen yada labarai. Mallam Muhammad...

    by
    2 years ago2 years ago
  • Hatsarin tirelolin shanu ya lakume rayukan mutane 5 a Adamawa

    Hukumar Kiyaye Haɗura ta Najeriya (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutum biyar sakamakon wani hatsarin mota da ya auku a Jilima da ke Ƙaramar Hukumar...

    by
    2 years ago2 years ago

Recent Posts

  • Dauda ya lashe zaben gwamnan jihar Zamfara
  • Conte zai bar Tottenham cikin makon nan, Arsenal ta yi wa Odegaard tayin zama da Gunners zuwa 2030
  • Me ya sa Amurka da ƙawayenta suka mamayi Iraqi, shekaru 20 da suka gabata?
  • Matsalolin da aka fuskanta lokacin zaɓen gwamna a wasu jihohin Najeriya
  • Sakamakon zaben gwamna a Katsina cike yake da magudi — Lado Dan Marke

Recent Comments

No comments to show.
© 2023 All Rights Reserved

log in

Connect with:
Facebook Google Twitter

Forgot password?
Captcha!

reset password

Back to
log in