Paris Saint German na harin siyan Cristiano Ronaldo idan Mbappe ya sauya sheka
Tawagar Andrea Pirlo sun kasance na uku a saman teburin gasar Serie A, yayin da Inter Milan ta wuce si da maki 12 a saman...
Tawagar Andrea Pirlo sun kasance na uku a saman teburin gasar Serie A, yayin da Inter Milan ta wuce si da maki 12 a saman...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta sanar da bacewar dan wasanta mai suna Sunday Chinedu. Jami’in yada labaran kungiyar, Lurwanu Idris Malikawa shi ne...
Danwasan kwallon kafa na kasar Portugal dake taka leda a kungiyar Juventus, Christiano Ronaldo ya kamu da cutar Korona. Dan wasan ya kamu da cutar...
Barcelona ta sanar da sallamar kocinta Quique Setien, bayan an cire ta daga kasar zakarun Turai, wanda Bayer Munich ta lallasa ta da ci 8-2....
Mariano Diaz, dan wasan gaba na kungiyar Real Madrid ya kamu da cutar Korona. Kulob din ne ya sanar da haka a ranar Talata, abin...
An wayi gari da wani abun mamaki a Kano a ranar Alhamis, inda aka samu wani saurayi da ya yiwo tattaki daga jihar Yobe domin...
Christiano Ronaldo zai cigaba da zama a killace a gidansa dake Madeira na kasar Portugal bayan da aka samu dan wasan ƙwallon kafa na kungiyar...
Rahoton BBC Hausa sun ce an halatta auren mace fiye da daya a Amurka. Auren mace fiye da daya sunnah ce mai karfi a Musulunci,...
Ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsaren kasa, Zainab Ahmed ta ce Gwamnatin Tarayya karkashin Bank of industry, Bol, ta amince da cire kudi kusan dala...
Hukumar kwallon kafa ta UEFA ta dakatar da kungiyar Manchester City daga shiga cikin dukkanin wata gasa da hukumar ke shirya har sai bayan kakakar...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta kori kocinta, Unai Emery kan abin da kungiyar ta kira rashin nuna kwazo. Kungiyar ta bayyana haka ne cikin...
Dan wasa da kuma direban mota sun jikkata bayan da yan bindiga suka bude wuta akan tawagar kungiyar kwallon kafa ta FC Ifeanyi Ubah FC,...
Dan wasan kwallon kafa na Nijeriya, Ahmed Musa, ya dauki nauyin biyan kudin makarantar matasa 100 a wata sabuwar jami’ar SkyLine. Jami’ar wacce ta bayyana...
Mai rike da kambun kungiyar kwallon kafan Nijeriya, Ahmed Musa, ya nuna godiyarshi ga shuwagabannin ‘yan wasa a kan yadda suke mishi in yana azumi....
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta wanke shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF, Amaju Pinnick daga zargin da ake masa na badakalar kudade...
Rahotanni sun bayyana cewar, Kotun majistret mai lamba 15 karkashin mai sharia Muntari Garba Dandago ta aike da wata mata mai suna sadiya Haruna gidan...
Yan wasan kungiyar kwallon kafar Najeriya Super Eagle na cigaba da atisaye a kasar Singapore gabanin karawar da za suyi da kasar Brazil. A ranar...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci Hukumar tace Fina-finai ta jihar Kano, domin ganin yadda ake tantance yan fim. Ganduje ya jaddada...
An gudanar da wani ciniki mafi tsada a Gano da ke karamar hukumar Dawakin Kudu a Najeriya, inda Super Stars ta dauki Ibrahim Salisu Iriyos...
Gwarzon mai tsaron gida: Alisson Becker (Liverpool) Gwarzon mai tsaron baya: Virgil van Dijk (Liverpool)Gwarzon dan wasan tsakiya: Frenkie de Jong (Ajax) Gwarzon dan wasan...