CBN ya kara adadin kudaden da za’a iya cirewa duk sati zuwa N500k
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kara adadin kudaden da za’a cirewa duk mako a kowane mako na daidaikun mutane da Kamfanoni zuwa Naira 500,000 da kuma Naira miliyan 5, bi da bi.

Babban bankin na CBN ya bayyana haka ne a wata wasika da ya aikewa bankunan ranar Laraba.

Babban bankin ya ce ya yanke wannan shawarar ne bisa mayar da martani da aka samu daga masu ruwa da tsaki akan harkokin tattalin arziki.Source link


Like it? Share with your friends!

-1

You may also like