Chelsea na zawarcin Raya da Ezzalzouli, Liverpool na taya Verbruggen



David Raya

Asalin hoton, Getty Images

Chelsea na daga cikin kungiyoyin da ke zawarcin dan wasan Brentford, kuma mai tsaron ragar Sifaniya David Raya, mai shekara 27. (Football.London)

Har wa yau Chelsea din ta nuna sha’awar dauko dan wasan Barcelona da Morocco winger Abde Ezzalzouli. Dan wasan mai shekara 21dai ya na zaman aro a Osasuna. (Mundo Deportivo – in Spanish)



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like