China ta hana cin kajin gidan gona saboda sanya girman Mama fiye da kima


 

Gwamnatin Kasar china ta hana cin kajin gidan gona a kasar sakamakonkorafin lahanta kwayoyin halittar mutane wanda yake saka nonuwan mutanesukara girma fiye da kima.

‘Yan kasar da dama sun je asibiti tare da yin korafin rashin lafiya inda bayan auna jininsu sai ake samun sinadaran da ake kiwoan kajin gidan gona da su da yawa a ciki.

Kajin dai ana kiwata su da wuri cikin watanni 2 tare da yankewa ana ci.

Gwamnati dai ta hana cin kajin na gidan gona tare da shirya hukunta duk gidan gonar damaka samu yana ci gaba da kasuwancin kajin.

‘Yan kasuwa da dama a kasar da ke sana’ar kiwon kaji na fuskantar barazanar karaya sakamakon hana cin kajin nasu.57f76519a899c

You may also like