Cututtukan da za a yi taka-tsantsan da su a lokacin azumiCuta

Asalin hoton, Getty Images

Al’umar musulmi a faɗin duniya na ci gaba da azumtar watan Ramadan domin ibada ga mahaliccinsu.

Azumi na nufin daina cin abinci ko kusantar iyali daga ketowar alfijir zuwa faduwar rana da nufin neman yardar Ubangiji.

To sai dai kamar yadda likitoci suka yi bayani akwai nau’in wasu cututtuka da ke tasowa ko su ƙara munana a lokacin azumi sakamakon daina cin abinci a tsawon wuni.

Haka kuma a gefe guda likitocin sun ce akwai nau’in wasu cutuka kuma da ake samun sauƙi musamman a lokacin azumin.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like