Da DUMIDUMINSA: Sojoji Sun Ceto Ƴan Mata Ƴan Makaranta Da ƴan BokoHaram Suka Sace a Jihar Yobe


Sojojin sun ceto ‘yan matan ne a wani kauye da ake kira Jilli-Muwarti dake iyakar jihar Yobe da Borno.

Majiyarmu ta rawaito cewa yanzu haka ana kan hanyar kai ‘yan matan garin Damaturu bayan an kammala duba lafiyarsu.

You may also like