Da Sheriff yayi nasara a kotu dana kona katin PDP na -Fayose


Gwamnan jahar Ekiti Ayodele Fayose yace da ace sanata Ali Modu Sheriff yayi nasara a kotu ranar laraba Dana kona Latin jam’iyyar na PDP.

Yace dalilan dayasa naje kotu naje da kwalbar Turare wacce naso nayi amfani dashi wajen kone katin PDP na a cikin kotun da Ali Modu Sheriff yayi nasara.

Fayose dai yace ina nan kan bakana na tsayawa takarar shugaban kasa.

You may also like