Daf Ake Da Fara Binciken Makusantan Shugaba Buhari – Osinbajo 


DSS, EFCC, ICPC Za  Su Fara Farautar Makusantan Janar Muhammadu Buhari. Inji Osinbajo. 
“Ba wanda za a dagawa kafa a yayin yaki da cin hanci da rashawa. Ko da makusantan shugaban kasa sun san ba za a raga musu ba. Muhammadu Buhari ba zai ba su mafaka ba. Yaki da cin hanci da rashawa shine gaba da komai,”

You may also like