Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 135, mun tattauna da Ibrahim Bala, tauraro a Kannywood wanda aka f sani da sunan ‘Bala’ a shirin Labarina mai dogon zango.