Dalilan jam’iyyu na hana CBN kara wa’adin sauyin kuɗi a NajeriyaCBN
Bayanan hoto,

Babban Bankin Najeriya ya dage wa’adin sauyin kudi zuwa 10 ga Fabrairu

Shugabannin jam’iyyun da suka kai babban bankin Najeriya kara kan ka da ya kara wa’adin sauyin kudi daga ranar 10 ga watan Fabrairu, sun ce sun yi hakan ne domin ganin an gudanar da sahihin zaɓe a 2023.

A jiya Litinin ne dai wata babbar kotun tarayya a Abuja, ta hana Babban Bankin Najeriya da Shugaban ƙasar da wasu bankunan kasuwanci sake ɗagawa ko yin katsalandan da wa’adin 10 ga wannan wata na dakatar da karɓar tsoffin takardun kuɗi.Source link


Like it? Share with your friends!

-1

You may also like