Kotun jahar Gombe ta yankewa Dan shekara 25 hukuncin mutuwa ta hanyar rataya sakamakon kisan kai da yayi.
Mutumin mai suna Umar Abubakar ana masa laqabi da Faso an gurfanar dashi a kotu sakamakon muggan laifuka da kisan kai.
Gaso mazaunin jahar Gombe ne,ya hada kai da wasu yayinda yake da hannu a kashe Saidu Mukhtar.
Mai sharia justice Beatrice, yadai yankewa Gaso hukuncin kisa ta hangar rataya.