Dan Majalisa Ya Raba Gidan Sauro A Matsayin Tallafi


Dan Majalisa Mai Wakiltar Akko Constituency Dake garin Gombe ya kaiwa jama’ar mazabar sa gidajen sauro a jiya asabar a sunan tallafi.

Muna kira ga Jama’ar yankin Akko zabe mai zuwa susan waye zasu zaba domin yayin da wasu yan Majalisu ke ba da tallafin karatu, kayan asibiti, motocin daukan marasa lafiya, Keke Napep dan bunkasa mazabar su, A dai dai lokacin Hon. Samaila M. Hassan yazo yana raba gidan Sauro ga Jama’ar Mazabar Sa.

You may also like