Dan Majalissa Ya Kaddamar Da Shirin Kawar Da El-Rufa’i Daga Karagar Mulki



Dan Majalisar Dattawa Mai Wakiltar Kaduna ta Arewa, Sanata Suleman Hunkuyi Othman ya kaddamar da wani shiri na kawar da Gwaman Kaduna, Malam Nasir El Rufa’i daga karagar mulki.

Dan majalisar wanda ya yiwa taken ” juyin Juya Halin Makura” ya ce ba lallai ba ne shi ya tsaya takarar kujerar Gwamnan a zaben 2019. Ana dai, takunsaka ne tsakanin Gwamnan da ‘yan majalisar Dattawan wanda ya hada da Sanata Shehu Sani kan wasu manufofin gwamnatin jihar.

You may also like