Dan Wasan Kwallon Kafan Neja Tornadoes Ya Rasu


Allah ya karbi ran daya daga cikin dan wasan kwallon kafa na jihar Neja “Niger Tornadoes” Isah Hussaini rasuwa a yau dinnan bayan ya samu hatsari a dedai kofar gidansu da ke Flamingo Estate da ke Maitumbi Minna.

Marigayin dai ya buga wasa da aka yi jiya tsakanin kungiyar kwalon kafata ta jiha wato Niger Tornadoes da Kwara United.

Allah ya jikanshi da rahama.

You may also like