An Danfari Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo


 

Rundunar ‘yan sandan jahar Ogun ta cafke wani dillalin mai, Cif Salimon Abiodun Ajayi bisa zargin damfarar tsohon Shugaban Kasa, Cif Olusegun Obasonjo na kudi har Naira milyan 105.

Mai Magana Da Yawun Rundunar, Sunday Eigbejiale ya ce dillalin ya yi wata takardar bogi na wani fegi a kauyen Sidipon da ke kan hanyar Abeokuta zuwa Sagamu wanda ya sayar wa wani kamfanin Obasonjo.

You may also like