A jiya alhamis jami’an tsaro a kasar Demokradiyyar Congo Sun kame mutane da dama da su ka shiga Zanga-zanga.
A jiya alhamis jami’an tsaro a kasar Demokradiyyar Congo Sun kame mutane da dama da su ka shiga Zanga-zanga.
Kamfanin Dillancin Labarin Reuters ya nakalto cewa a yayin Zanga-zangar da aka yi a birnin Kinshasha, domin nuna kin jinin tazarcen shugaba Joseph Kabila, an kame mutane 275.
Rahoton ya ci gaba da cewa; An sami zangi-zanga a cikin garuruwa daban-daban na kasar wacce ta juye zuwa tashin hank