Dole Mu Hana Larabawa Shiga Amurka – Trump



Shugaban Amurka mai jiran gado, Donald Trump ya lashi takobin yin duk abin da zai iya yi wajen kankare ‘yan ta’adda daga Amurka.
Ya kara da cewa “wasu mutane da ba mu san asalinsu ba suna kwararowa daga gabas ta tsakiya, saboda haka dole ne mu dakatar da su.”

You may also like