Dole PDP Ta Sake Kafa Gwamnati A Shekarar 2019 – Jonathan Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan ya yi ikirarin cewa dole jam’iyyar PDP ta sake kwato mulki daga hannun jam’iyyar APC a zaben 2019.

Ya kuma gargadi ‘yan jam’iyyar kan sake yin kuskure wajen zaben shugabannin jam’iyyar na kasa inda ya nuna cewa a halin yanzu jam’iyyar na bukatar Shugaba mai jajircewa wanda ke da kishin jam’iyyar a zuciyarsa.

You may also like