Dubban mutane na son a ba su jaririya Aya, wadda aka haifa a karkashin ɓaraguzai



Jaririya Aya na asibiti a halin yanzu

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto,

Jaririya Aya na asibiti a halin yanzu

Hoton wata jaririya da aka zakulo daga karkashin ɓaraguzan wani ginin da ya rushe a sanadin girgizar ƙasa a yankin arewa maso yammacin Syria ya ja hankulan jama’a masu yawa.

Yarinya wadda aka lakaba wa suna Aya da Larabci, an same ta ba a ma yanke cibiyarta daga jikin mahaifiyarta ba.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like