Dukkan raflin da za su busa wasan mako na 31 a PremierMikeal Oliver

Asalin hoton, Getty Images

Ranar Asabar 15 ga watan Afirilu za a ci gaba da wasannin mako na 31 a gasar Premier League kakar 2022/23.

Za a kara a wasa bakwai ranar Asabar, sannan a yi biyu ranar Lahadi a karkare da daya ranar Litinin.

Kawo yanzu an buga wasa 296 da cin kwallo 810, Erling Haaland na Manchester City ne kan gaba mai 30 a raga.

Wasannain mako na 31 a Premier League:Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like