ECOWAS Ta Bada Umarnin A Kama Yahaya Jammeh A Raye Ko A Mace


ecomog-ngjean-philippe-ksiazeks

 

Rundunar sojin hadin gwiwa ta Kungiyar Bunkasa Ci Gaban Tattalin Arzikin Yankin Afirka Ta Yamma ECOWAS ta samu umarnin kamo Yahya Jammeh a raye ko a mace

Kwamandan rundunar, Maiga Mboro ya bayyana cewa tuni dai rundunar tasa ta kafa sansanoni a wuraren da ya dace don fara aiki kuma akwai rundunoni da dama da ke kan iyakokin Gambia.

Mboro ya ce ‘Matuka jiragen yaki 11 dauke da sojojin sama 80 na nan a kan iyakar kasar ta Gambia suna jiran umarni’


Like it? Share with your friends!

0

You may also like