Rahotanni daga jaridar LEADERSHIP A YAU ta ruwaito cewa, hukumar EFCC za ta fara farautar tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya Rabi’u Musa Kwankwaso, tare da tsohon Gwamnan jihar Sakkwato Alhaji Aliyu Magatakarda Wamakko.
Cikakken rahoton na nan tafe insha Allahu.~ Inji leadership hausa