

kimamin sati biyu kenan the manajan NNPC,Maikanti Baru, ya bayana cewa shugaban kasa Buhari ya bada umarni hadin kai neman manfetur a Arewa masu Gabassin najeriya,masu binciken manfetur in da naurorinsu sun halara a yankin kuma har sun fara ikin.

i