Farashin kayan Abinci ya fara saukowa a Jihar Kano sakamakun sabon fitowar kayan Abincin gona,tun a jiya farashin buhun Shinkafa ya sauko daga N19,000 zuwa naira N17,500 da kuma buhun masara daga naira dubu N13,000 ta sauko har naira dubu N10,000.kuma anna sa ran Abincin zai cigaba da saukowa har karshen Shekaran nan.