Fasto Bakare Ya Yi Amai Ya Lashe Kan Salon Mulkin Buhari


Shugaban Cocin ” Latter Rain Assembly”, Fasto Tunde Bakare inda ya ce Shugaba Buhari ya samu cikakken lafiya da zai iya sake tsayawa takara a zaben 2019.

Tun da farko dai, Fasto Bakare wanda ya taba zama Mataimakin Buhari a takarar da suka yi a tutar CPC ya nuna cewa Shugaba Buhari ya ba ‘yan Nijeriya kunya kan yadda ya gaza wajen inganta rayuwarsu.

You may also like