Fasto Ya Ƙona Litattafan Baibul Saboda Zargin Ba Daga Allah Suke BaKimanin mabiya Cocin ‘House of Prayer Ministries’ da ke Makerere a kasar Uganda, kusan 3,000 zuwa 6,000 sun cika da matukar mamaki yayin da Fastonsu Aloysius Bugingo ranar bikin Ista ya karbi dubunnan litattafan Baibul dinsu kana ya cinna musu wuta. 
Jarida Zambezi Report, ta ruwaito cewa Faston ya kona Baibul din ne saboda suna karkatar da mutane daga tafarkin Gaskiya. 
Ya kara da cewa, littattafan Baibul irin su The King Jame’s version, the New Testament, The Good News Bible an gurbata su.

You may also like